Jump to content

tsuntsu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

suna

[gyarawa]

tsuntsu dabba ce mai ƙafa guda biyu (2) da yatsu, kuma dukkanin jikin ta a lulluɓe yake da gashi da fuka-fukai biyu. t tsuntsu, j tsuntsaye, mace tsuntsuwa.

Misallai

[gyarawa]

Fassarori

[gyarawa]

Karin Magana

[gyarawa]
  • Tsuntsu baka rasawa, Allah ya wadata ka.