Jump to content

Wq/ha/Babban shafi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Babban shafi
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!
Hausa Wikiquote
Barka da zuwa Shafin Hausa Wikiquote inda zaku iya hakayo magana ta fasaha da wani yayi ko karin magana acikin harshen Hausa. Acikin wannan shafin akwai maganganu da kalamai na fasaha da wasu daga cikin jigogin al'umma sukayi. Zaku iya taimakawa wajen sanya irin wadannan kalamai masu ma'ana a wannan shafin.


Lahadi 10 Nuwamba 2024 Article #159,095 :

Wannan shine babban shafin Hausa Wikiquote dake a Wimedia Incurbator.

2,289
Idan kuna son ƙirƙirar sabuwar muƙala a nan, ku rubuta laƙabin sunan maƙalar bayan wannan harufan "Wq/ha/" dake cikin
akwatin nan dake ƙasa, sannan ku danna "Ƙirƙira sabuwar muƙala!".


Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .