Wikipedia:Wiki For Human Right 2021
WikiForHumanRights, Wani gangami ne da ake gudanarwa a duk shekara na wayar da kawunan mutane dangane da haƙƙoƙin ɗan adam. A ko wacce shekara bikin na zuwa da taken sa. Taken bikin na wannan shekarar shine Haƙƙin Samun Lafiyayyen Muhalli
Matashiya
Kowane Ɗan Adam ya kamata ya sami amintacce, tsaftatacce, da kuma lafiya mai ɗorewa da kyakkyawan muhalli don zaman rayuwa. Haƙƙin samun kyakkyawan yanayi na rayuwa, haƙƙi ne wanda sama da ƙasashe 159 suka amince da shi a duniya. Wannan babban abin alfahari ne.
Hausa Wikipedia za ta shiga gangamin #WikiForHumanRights domin bin sawun sauran ƴan uwanta na duniya domin yin rubuce-rubuce a shafin Wikipedia waɗanda suka danganci haƙƙin ɗan adam musamman na Mallakar muhalli.
Samun Ingantaccen ilmi game da haƙƙin ɗan adam da mahalli, zai taimaka wa al'umma ta farfaɗo daga COVID-19. Fahimtar ilimin da ke da alaƙa da waɗannan zai taimaka wa al'ummomin Hausawa fahimtar haƙƙin su.
Kasance tare da mu dan ƙirƙirar maƙaloli wanɗanda zasu haɗa da haƙƙin ɗan adam, lafiyar muhalli da kuma al'ummu daban-daban waɗanda al'amuran muhalli suka shafa a duniya.
Hausa Wikipedia ta shirya gudanar da babban gangami Na Musamman wanda zai guda akan kare hakkin dan Adam. Zamu saurari jawabi daga kwararru kan kare hakkin dan Adam. Bayan nan kuma zamu gudanar da gasa ta rubutu a kan shafin Hausa Wikipedia wanda za'a samu damar lashe kyautar wayoyi da sauran kyaututtuka. Muna tanaji maƙalolin da muke so ayi rubutu a game da su a wannan shafin.
SHIRI Hausa Wikipedia ta shirya gudanar da babban gangami Na Musamman wanda zai guda akan kare hakkin dan Adam. Zamu saurari jawabi daga kwararru kan kare hakkin dan Adam. Bayan nan kuma zamu gudanar da gasa ta rubutu a kan shafin Hausa Wikipedia wanda za'a samu damar lashe kyautar wayoyi da sauran kyaututtuka. Muna tanaji maƙalolin da muke so ayi rubutu a game da su a wannan shafin.
DOMIN SHIGA GASA Kowanne edita zai iya shiga gasar. Abinda ake buƙata shine mutum ya kasance yana da rijista da Wikipeda.
Sannan kuma sai kaje ma saka sunan ka a Nan
Maƙalolin da ake bukata
Ana bukatar a yi rubutu a game da waɗannan maƙalolin da suke a ƙasa ko kuma wasu maƙalolin da suka shafi Haƙƙin Ɗan Adam.
Ba iyaka wadannan maƙalolin kadai ake bukatar ayi ba, dukkan wata mukala da ta shafi kare hakkin dan adan ko cin zarafin dan adam ko masu kare rajin haƙƙin dan adam ana bukatar su. Domin samun kari na jerin maƙaloli waɗanda suka shafi hakkin dan adam ku shiga wannna shafin domin samun ƙari. Hakanan kuna iya ƙirƙirar wasu shafukan waɗanda basu a kowacce wikipedia.
Wannan jeri ne na mutane da suka shahara wajen yin Aiyuka na kare hakkin Dan Adam. Wasu ana bukatar a yi su yayin da wasu kuma ake bukatar a inganta su.
Wannan jerin dake a ƙasa kuma maƙaloli ne da suka shafi haƙƙin ɗan adam da ake bukatar ayi su.
Abin Kura mun riga mun shirya sunan da ya kamata ya zama a Hausa Wikipedia, daga gaba kuma ainahin sunan da maƙalar tazo dashi ne a Wikipedia ta Turanci. Abinda ake buƙata shine a fassara wannan maƙalar cikin Hausa da sunan da muka bata. Idan kuma kana da tambaya to kayi a shafin Tattaunawa na wannan shafin ko a kafar mu ta sada zumunta.
- Gandun daji a Najeriya = Deforestation in Nigeria
- Rikicin Zaizayar ƙasa a Najeriya = The Nigeria gully erosion crisis
- Batutuwan da suka shafi muhalli a yankin Niger Delta = Environmental issues in the Niger Delta
- Hukumar kula da muhalli da ƙa'idoji = National Environmental Standards and Regulations Enforcement Agency
- Dokar Kotun Kasa ta Kasa, 2010 = The National Green Tribunal Act, 2010
- Ƴanci na Taraiya = Freedom of association
- Ƴanci daga nuna bambanci = Freedom from discrimination
- Ƴancin Samun Bayani Freedom of information
- Ƴancin yin Ƙungiya = Freedom of movement
- Ƴancin Addini = Freedom of religion
- Bauta = Slavery
- Ƴancin Bayani = Freedom of speech
- Ƴancin Motsi = Freedom of thought
- Ƴanci daga azabtarwa = Torture
- Taimakon Shari'a = Legal aid
- Ƴanci = Liberty
- Dan Kasa = Nationality
- Yanayi = Personhood
- Ƴancin Gudun Hijira = Right of asylum
- Ƴancin Mutuwa Right to die
- Haƙƙin kamanta Adalci = Right to a fair trial
- Haƙƙin ɗaukar makamai = Right to keep and bear arms
- Haƙƙin Rayuwa = Right to life
- Dama Zuwa Tsoro = Right to petition
- Ƴancin Sirri = Privacy
- Ƴancin Zanga-zanga = Right to protest
- Ƴancin Ƙin Magani = Involuntary treatment
- Ƴancin Kare Kai = Right of self-defense
- Ƴancin Gaskiya = Right to truth
- Tsaron mutane = Security of person
- Wahatuwa = Suffrage
- Daidaito kan Albashi = Equal pay for equal work
- Kyautar Albashi = Remuneration
- Ƴancin Ma'aikata = Labor rights
- Ƴancin Daidaiton Rayuwa = Right to an adequate standard of living
- Ƴancin Sutura = Right to clothing
- Ƴancin Cigaba = Right to development
- Ƴancin Samun Ilimi = Right to education
- Ƴancin Samun Abinci = Right to food
- Ƴancin Samun Lafiya = Right to health
- Haƙƙin Mallakar Lafiyayyen Muhalli = Right to a healthy environment
- Haƙƙin Mallakar Gidaje = Right to housing
- Haƙƙin Shiga Yanar gizo = Right to Internet access
- Haƙƙin Mallakar Kadara =Right to property
- Haƙƙin Shiga al'umma Public participation|Right to public participation
- Damar Martani = Right of reply
- Hakkin Saukewa = Right to rest and leisure
- Damar Dawowa = Right of return
- Haƙƙin Kimiyya da Al'ada = Right to science and culture
- Haƙƙin Zamantakewar Rayuwa = Right to social security
- Ƴanci kan Ruwa = Human right to water and sanitation
- Haƙƙin yin Aiki = Right to work
- Ƙungiyoyin Ƙwadago = Trade union
- Zubar da Ciki = Abortion
- Tsarin Iyali = Family planning
- Haƙƙin Jinsi = Intersex human rights
- Haƙƙin LGBT = LGBT rights by country or territory
- Haƙƙin yin Jima'i = Right to sexuality
- Mummunan Hukunci = Corporal punishment
- Laifuka a kan Bil'adama =Crimes against humanity
- Kisan Kiyashi = Genocide
- Rikicin Yaƙi = War crime
Wasu ƙungiyoyi na kare haƙƙin ɗan adam na ƙasa da ƙasa
- Amazon Watch
- Amnesty International
- Anti-Slavery International
- Article 19
- Avocats Sans Frontières
- Breakthrough
- CARE
- Carter Center
- CCJO René Cassin
- Center for Economic and Social Rights
- Center for Human Rights and Humanitarian law
- Centre on Housing Rights and Evictions (COHRE)
- Civil Rights Defenders
- Coalition for the International Criminal Court
- Human Rights Protection Council of India
- Commonwealth Human Rights Initiative
- CryptoRights Foundation
- Cultural Survival
- Disabled Peoples' International
- Enough Project
- Equality Now
- Euro-Mediterranean Human Rights Monitor
- Every Human Has Rights
- Forum 18
- Fourth Estate (association)
- Free the Slaves
- Freedom from Torture
- Freedom House
- Friends of Peoples Close to Nature
- Front Line Defenders
- Global Centre for the Responsibility to Protect
- Global Human Rights Awareness Association
- Global Rights
- Gypsy International Recognition and Compensation Action
- Habitat International Coalition
- Helsinki Committee for Human Rights
- Helsinki Watch
- Hindu American Foundation
- Hindu Human Rights
- Hirschfeld Eddy Foundation
- Humanists International
- Human Life International
- Human Rights First
- Human Rights Foundation
- Human Rights Internet
- Human Rights Watch
- HURIDOCS
- IFEX
- International Human Rights Association (IHRA)
- Institute for War and Peace Reporting
- Interamerican Association for Environmental Defense
- International Alliance of Women
- International Association of Jewish Lawyers and Jurists
- International Center for Transitional Justice
- International Centre for Human Rights and Democratic Development
- International Centre for Human Rights Research
- International Coalition against Enforced Disappearances
- International Commission of Jurists
- International Committee of the Red Cross (private, sovereign organisation)
- International Crisis Group
- International Disability Alliance
- International Federation for Human Rights
- International Federation of Red Cross and Red Crescent Societies
- International Foundation for Human Rights and Tolerance
- International Helsinki Federation for Human Rights (federation of 15 other human rights organizations not included in this list; now bankrupt due to fraud)
- International Institute of Human Rights
- International League for Human Rights
- International Movement ATD Fourth World
- International Partnership for Human Rights (IPHR)
- International Property Rights Index
- International Progress Organization
- International Red Cross and Red Crescent Movement
- International Rehabilitation Council for Torture Victims
- International Rescue Committee
- International Service for Human Rights
- International Society for Human Rights
- International Tibet Network
- International Work Group for Indigenous Affairs
- Islamic Human Rights Commission
- JUSTICE
- MindFreedom International
- Minority Rights Group International
- National Labor Committee in Support of Human and Worker Rights
- Network for Education and Academic Rights
- No Peace Without Justice
- Norwegian Refugee Council
- Peace Brigades International
- People & Planet
- Physicians for Human Rights
- Point of Peace Foundation
- Protection International
- Refugees International
- Release International
- Reporters Without Borders
- Reprieve
- Redress Trust
- Robert F. Kennedy Human Rights
- Scholars at Risk
- Scholar Rescue Fund
- Shia Rights Watch
- Society for Threatened Peoples
- Survival International
- Tahirih Justice Center
- The Advocacy Project
- The RINJ Foundation
- The Sentinel Project for Genocide Prevention
- Tostan
- Transparency International
- UN Watch
- UNITED for Intercultural Action
- Unrepresented Nations and Peoples Organization
- World Council of Churches
- World Organization Against Torture
- WITNESS
- Womankind Worldwide
- World Future Council
- World Organization Against Torture
- Youth for Human Rights International
Wannan aikin wani bangare ne na hadin gwiwa tsakanin Gidauniyar Wikimedia da Ofishin Babban Kwamishina na Kare Hakkin Dan-Adam na Majalisar Dinkin Duniya (UN Human Rights), wanda Wikimedia Argentina, Wikimedia Tunisia da sauran kungiyoyin Wikimedia da ke yankin suka tallafa.
Domin ƙarin bayani Shiga nan