Wikipedia:Taimako

Sake dubawa tun a 23:56, 16 ga Augusta, 2023 daga 105.113.73.96 (hira) (Tambayoyi)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Shafin da'ake tambaya domin neman taimako a Hausa Wikipedia

Mutane kamar ku ne suka yi Wikipedia. Wannan shafin zai baku damar yin tambaya a game da abubuwan da suka shige maku duhu a dangane da Wikipedia. Inda masana a wannan fannin za su baku amsar tambayar nan take. Muna maraba da masu yin tambaya ko bayar da amsar tambaya. Muna farin ciki da zuwan ku - muna maku fatan zama ƙwararrun Wikipedian!

Haka nan kuna iya tuntubar masu gudanarwa na wannan shafin a shafukan su na tattaunawa.

 

SAKA TAMBAYAR KA A ƘASA

yanda zan sako hoto da koren rubutu Wikipedia == Tambayoyi ==